‘Babban sufeton ƴansandan Najeriya Kayode Egbetokun ya yi murabus’
Babban sufeton ƴansandan Najeriya Kayode Egbetokun ya sauka daga muƙaminsa. Wata majiya daga fadar shugaban ƙasa ta shaida wa BBC cewa Kayode Egbetokun ya ajiye aikinsa ne a ranar Talata. Har zuwa yanzu, rundunar ƴansandan ƙasar ba ta fitar da wata sanarwa a hukumance ba kan lamarin. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da […]