KEFFI NASARA

Ɗaurarru 16 Sun Gudu Daga Gidan Yarin Keffi

Ɗaurarru 16 sun gudu daga gidan yarin Keffi da ke jihar Nasarawa. Wata sanarwa da Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta Najeriya ta fitar ta ce lamarin ya faru da safiyar Talata, kamar yadda mai magana da yawun hukumar ya bayyana. Sanarwar ta ce wasu daga cikin ɗaurarrun da ke gidan sun ci ƙarfin […]

Read more