Babban Labari
Messi Ya Kafa Sabon Tarihin Cin Ƙwallaye A Gasar Kofin Duniya
Tauraron ɗan wasan Argentina, Lionel Messi, ya zama ɗan wasan da ya fi kowa zura ƙwallaye a tarihin gasar Kofin Duniya bayan ya ci ƙwallonsa ta 17 da 18 a wasan da ƙasarsa ta buga da Austria a ranar Litinin. Messi ya karya tarihin tsohon ɗan wasan Jamus, Miroslav Klose, wanda yake riƙe da kambun […]

