Kotun kolin Najeriya ta tabbatar da hukuncin kwace kadarorin Godwin Emefiele
Kotun koli Najeriya ta tabbatar da hukuncin ƙwace kadarori bakwai da kuɗaɗe sama da dala miliyan biyu da ake dangantawa da tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, tare mallakawa gwamnatin tarayya. Kotun ta yanke hukuncin ne bayan ta soke hukuncin Kotun daukaka kara, tare da amincewa da hukuncin babbar kotun tarayya da ke Legas, […]