20 Daga Cikin Tawagar Yan Wasan Kano Sun Rasu Akan Hanyar Dawo Wa Gida
Akalla mutane 20 daga cikin tawagar Jihar Kano, sun rasu,yayin da wasu suka samu munanan raunuka, sakamakon fadawar motarsu kasan wata Gada a Dakatsalle dake karamar hukumar Kura, a kan hanyarsu ta dawo wa gida bayan kammala halattar gasar wasanni ta kasa (NSF) da aka gudanar a jihar Ogun. Rahotanni na cewa motar tana dauke […]