Makarantar kurame ta Katsina ta lashe gasar wasannin guragu ta gwamna Radda
Makarantar Kurame ta Katsina da ke Malumfashi ta zama zakara gaba ɗaya a gasar wasannin Para-Games ta makarantu karo na farko da Gwamna Dikko Radda ya shirya, wadda aka kammala a Katsina. Makarantar ta lashe gasar ne bayan ta doke wasu makarantu na musamman guda shida daga sassan jihar da suka halarci gasar. Ta lashe […]


