KWALEKWALE

An Ceto Mutane 9 Daga Haɗarin Kwale-kwale A Sokoto

Hukumomi a jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya sun ce mutum ɗaya ya rasu, sannan an ceto wasu daga haɗarin kwale-kwale da ya auku a jihar. Haɗarin ya auku ne a ranar Alhamis a ƙaramar hukumar Shagari, inda fasinjojin cikin kwale-kwalen da dama suka ɓace kafin a bazama neman su. Mai taimaka wa […]

Read more

An Gano Gawar Mutane 15 Da Suka Nutse A kwalekwale.

An yi nasarar ceto mutum 26 bayan kifewar wani kwale-kwale a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja da ke arewa maso tsakiyar Najeriya. Kwale-kwalen na dauke ne da yankasuwa da ke kan hanyar zuwa cin kasuwar Zumba a yankin Kwata a ranar Asabar. Hukumar agajin gaggawa ta jihar Neja ta ce mutum 13 suka mutu […]

Read more