Hukumomin jihar Kano sun kaddamar da dokar ta-ɓaci game da satar waya
majalisar dokokin jihar Kano ta nuna damuwa kan matsalolin satar waya da sane da shan miyagun kwayoyi da ma waɗansu laifukan da ke barazana ga zaman lafiyar jihar.
majalisar dokokin jihar Kano ta nuna damuwa kan matsalolin satar waya da sane da shan miyagun kwayoyi da ma waɗansu laifukan da ke barazana ga zaman lafiyar jihar.
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya turawa Majalisar dokokin jihar kano sunayen mutane 19 domin tantancesu don nada su a matsayin kwamishinonin sa Kuma yan majalisar zartarwa jiha.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya amince da yi wa dukkan hafsoshin tsaron Nijeriya da sufeto-Janar na ‘yan sanda da masu ba da shawara kan sha’anin tsaro da Kwanturola-Janar na Hukumar Kwastam murabus daga Ma’aikatunsu tare da maye gurbinsu nan take.
Tsohuwar Shugabar Kotun Daukaka Kara ta Najeriya Mai Shari’a Zainab Bulkachuwa ta musanta kalaman da mai gidanta ya yi na cewa ya yi amfani da damarsa, wajen nema wa abokan siyasarsa Sanatoci alfarma lokacin da take aiki a matsayin alkaliya.
Hukumar da ke yaƙi da yi wa arziƙin ƙasa ta’annati EFCC ta ce ba ta neman tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ruwa a jallo.
Wasu Mahara sun kai hari gidan Ardon Birni da kewayen Zariya, Alhaji Shuaibu Mohammed inda suka halaka shi tare da ’ya’yansa guda 4 a daren Asabar.
Kamfanin rarraba wutar lantarki na KEDCO ya bayyana cewa matsalar da wasu turakun watu dake tunkudo wutar lantarki daga babban tashar samar da wutar dake shiroro ne yasa ake fuskantar matsalar rashin wutar lantarki a jihar kano Jigawa da kaduna
Sanarwar ta ce Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf wanda ake wa lakabi da Abba Gida-gida ya taya su murna tare da cewa nadin nasu ya fara aiki ne nan take.
Gwamnan KANO Injiniya Abba Kabir Yusuf ya amince da biyan kudin jarrabawar NECO ga daliban makarantun gwamnati 55,000 domin samun damar rubuta jarabawar ta kammala makarantar sakandire ta shekarar 2023 (SSCE).
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta shirya tsaf domin gyara yin amfani da baraguzan gine-ginen da aka rushe wajen sabunta ginin ganuwar Kano, a kokarin gwamnatin na maido da wuraren tarihi a jihar.