labarai

“Maslahar Al’umma Gwamnati Ta Duba Kafin Rufe Makarantu Gabanin Azumi.” -Kwamishinan Harkokin Addinai

Kwamishinan harkokin addinai na jihar Kano Honorable Ahmad Tijjani Sani Lawal ya yi martani kan cece-kucen da ake yi game da rufe makarantu da wasu gwamanatocin Jihohi sukayi gabanin fara azumin watan ramadan. Kwamishinan ya bayyana cewa an ɗauki matakin ne saboda maslahar al’umma, inda ya ƙara da cewa hakan zai bawa Mutane damar yin […]

Read more

Kano: Ra’ayin al’umma game da rabon naman layya

A yayin da ake cigaba da gudanar da ibadar layya kamar yadda yake a bisa al’ada ta babbar Sallah, rabon naman layya a matsayin sadaƙa a tsakanin al’umma ba sabon abu ba ne idan aka yi  la’akari da koyarwa ta addinin Musulunci. Sai dai wannan sallah ta gamu da yanayi na tsadar kayayyaki da kuma  […]

Read more

Sadaukarwa ce za ta sa mu cimma burinmu ~ Tajuddeen Abbas

Shugaban majalisar Wakilai Abbas Tajuddeen ya hori ‘yan Najeriya su cigaba da yiwa shugabanninsu Addu’oi da fatan alkhairi a kokarinsu na bunkasa cigaban Najeriya ta yadda zata zamanto hamshakiyar kasa. Ya yi tinatarwar ne a sakona na barka da sallah ga Al’ummar musulmin kasar nan dake bikin Babbar sallah a yau,inda ya jawo hankalin ‘yan […]

Read more