Yawaitar Mutuwar Mata Masu Juna Biyu Na Haifar da Damuwa a Najeriya
Mutuwar Mata Masu Juna Biyu Na Cigaba da Ta’azzara a Najeriya
———————————-
Matsalar mace-macen mata da yara a lokacin rainon ciki ko haihuwa dai ta jima ta na ci wa ƙasashe masu tasowa tuwo a ƙwarya.