Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama motoci marasa lamba 81 a Operation Clean Plates
Rundunar yan sandan jihar Kano ta fara wani aiki na musamman mai suna “Operation Clean Plates”, domin dakile zirga-zirgar motocin da ba su da lambar ko kuma waɗanda aka rufe lambobinsu. Da yake yi wa manema labarai karin haske, kwamishinan ƴan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya ce rundunar ta ɗauki wannan mataki […]