Mata da miji sun yi garkuwa da kansu, sun karbi N10m a matsayin kudin fansa
An kama wasu ma’aurata mazauna jihar Legas bisa zargin su da kitsa garkuwa da kansu tare da karɓar Naira miliyan 10 daga dangi da abokansu a matsayin kudin fansa. Aminiya ta gano cewa ma’auratan, masu suna Fred da Goodness, sun ƙirƙiri labarin sacewar a ranar 7 ga watan Janairu domin neman kuɗi ga mijin, wanda ya yi niyyar komawa […]









