Libiya

Jirgin ‘yan cirani ya kife a tekun Libiya

Rahotanni daga kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa aƙalla ‘yan cirani 6 sun mutu sakamakon nutsewa da kwale-kwalen da suke ciki ya yi a tashar ruwa ta Toruk da ke Libiya . Makowanno biyu da suka gabata sama da mutane saba’in ne suka rasa rayukansu a Libiya bayan kwalekwalen da suke ciki ya kife. Mafi […]

Read more

NIDCOM Ta Ceto Yan Nijeriya 956 Daga Gidan Yarin Libiya

  Daga : Abubakar Abdulkadir Kurawa Hukumar da ke kula da ‘yan Nijeriya mazauna Ƙasashen Ƙetare (NIDCOM) ta ce an kuɓutar tare da mayar da ‘yan Nijeriya 956 daga gidajen yarin kasar Libya a cikin watanni ukun farko na shekarar 2025. Hakan ya biyo haɗin gwiwar da hukumar NIDCOM ta samu tare da hukumar da […]

Read more