LIKITA

ICPC ta kama likitan Nasir El-Rufai

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC a Najeriya ta ce ta kama likitan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ke tsare a wajenta saboda saɓa ƙa’idojin duba lafiyarsa da kotu ta bayar. Hukumar ta ce ta kama Farfesa Bello Abubakar, bisa zarginsa ba da bayanan ƙarya a yayin da ake bincike. […]

Read more