Matatar Dangote Ta Rage Farashin Litar Man Fetur
A cikin wata sanarwa da kamfanin Dangote ya fitar, ya ce an daidaita farashin ne sakamakon samun ci gaba mai kyau a bangaren makamashi na duniya da kuma raguwar farashin danyen mai a kasuwannin duniya.