Matatar Dangote Ta  Rage Farashin Litar Man Fetur 

A cikin wata sanarwa da kamfanin Dangote ya fitar, ya ce an daidaita farashin ne sakamakon samun ci gaba mai kyau a bangaren makamashi na duniya da kuma raguwar farashin danyen mai a kasuwannin duniya.

Post masu alaƙa

Sai ’yan Najeriya sun sayi litar man fetur N5,000 idan Tinubu ya zarce

Gwamnan Kano ya naɗa Barista Hafsat Kutama shugabar hukumar PCACC

Rundunar yan sandan Kano ta kama mutane 10 da ake zargi da satar motoci tsakanin jihohi.