Gwamnatin Yobe Za Ta Kashe N398m A Shirin Ciyar Da Masu Azumi Da Tafsirin Ramadan
Gwamnatin Yobe ta ware kimanin Naira miliyan 398 domin shirin ciyar da masu azumi da kuma gudanar da tafsirin watan Ramadan na shekarar 2026 a faɗin jihar. Gwamna Mai Mala Buni ne ya bayar da wannan tabbaci, wanda ya ce shirin zai gudana ne a ƙarƙashin Ma’aikatar Harkokin Addini da Sake Fasalta Ɗabi’a ta jihar, […]