Yan Sanda Sun Kama Tare Da Harbe Masu Garkuwa Da Mutane A Kano
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama wasu mutane da ake zargi da laifin garkuwa da mutane Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook. SP Kiyawa, ya ce ana zargin mutanen da laifin yin garkuwa […]