Matafiya sun shafe sa’o’i a cunkoson ababen hawa a hanyar Abuja-Kaduna
Matafiya a hanyar Kaduna zuwa Abuja sun ce sun shafe sa’o’i a makale saboda wani mummunan cunkoson ababen hawa da aka samu a yankin Katari zuwa Gidan Busa da ke kan babbar hanyar. Daya daga cikin matafiyar ya shaida mana a safiyar Asabar cewa daruruwan motoci sun makale na tsawon sa’o’i saboda ramukan da suka […]