Yadda Mele Kyari Ya Miƙa Shugabancin NNPCL Ga Bayo Ojulari
Sabon Shugaban kamfanin man fetur na kasa NNPCL Bayo Ojulari ya karbi aiki daga hannun tsohon Shugaban Malam Mele kolo kyari a ofishin kamfanin dake Abuja.
Sabon Shugaban kamfanin man fetur na kasa NNPCL Bayo Ojulari ya karbi aiki daga hannun tsohon Shugaban Malam Mele kolo kyari a ofishin kamfanin dake Abuja.
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya sauke Mele Kyari daga shugabancin kamfanin mai na ƙasar NNPCL a wani mataki na yin gagarumin garambawul ga kamfanin. Wata sanarwa da Bayo Onanuna, mai magana da yawun Shugaba Tinubu ya fitar ranar Laraba ta ce an naɗa Bashir Bayo Ojulari a matsayin sabon shugaban NNPC. Tsohon shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari […]