Ƴan sandan Kano za su ƙara ƙaimi wajen amsa kiran gaggawa – CP Bakori
Kwamishinan ƴan sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya gudanar da taron tattaunawa da dakarun ƴan sanda da shugabannin Area Commands na Metro, Dala da Kano Central, domin ƙarfafa ingancin aiki, ɗa’a da kuma ƙara amincewar jama’a ga rundunar. Taron ya gudana ne bisa umarnin Sifeto Janar na ƴan sandan Nijeriya, IGP Olatunji Rilwan […]