Tinubu Ya Rantsar Da Sababbin Ministoci
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya rantsar da Bernard Mohammed Doro da Kingsley Tochukwu Udeh a matsayin ministoci. Tun mako biyu da suka wuce ne majalisar tarayya ta amince da Mista Doro domin maye gurbin Farfesa Nentawe Yilwatda daga jihar Filato, wanda ya zama shugaban jam’iyyar APC na ƙasa mai mulkin Najeriyar. Sai a yau Alhamis […]