Yan sandan Kano sun miƙa wa masu su motoci biyu da suka ƙwato tare da kama mutum Daya da ake zargi.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kwato motoci biyu da aka sace tare da mika su ga masu su, yayin da ta kama mutum daya da ake zargi. A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya fitar ranar Laraba, ya ce nasarar ta samu ne sakamakon bincike da jami’an Special […]