Gwamnatin jihar Kano Ta Gargadi Yan Kasuwar Na’ibawa Yanlemo Kan Yin Bahaya A Wurin Siyar Da Mangoro.
Gwamnatin Jihar Kano ta umarci yan kasuwar mangoro dake na’ibawa yanlemo dasu kauracewa yin bahaya a Wani kebantaccen fili dake bakin titi Kuma su daina sauke Kaya a kusa da wajen domin kaucewa kamuwa da cututtikan da iska kan Iya yadawa. Kwamishinan ma’aikatar Muhalli da kula da sauyin yanayin na Jihar Kano Dr. Dahiru […]