Babban Labari
Labarai
Ƙungiyar MURIC ta buƙaci hukumar DSS ta gaggauta sakin Walida.
Ƙungiyar MURIC ta buƙaci hukumar DSS ta gaggauta sakin Walida. Ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi a Nageriya (MURIC) ta buƙaci Babban Daraktan DSS da ya bi umarnin kotu ya saki Walida Abdulhadi, da ke hannun hukumar a Abuja. MURIC ta ce kotu ta bayar da umarnin a mayar da ita garinsu, Hadejia jihar Jigawa a […]

