Babban Labari
Labarai
Mai Martaba Sarkin Kano Na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero Ya Bukaci Masu Rike Wata Dama Su Taimakawa jama’arsu
Mai martaba sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci masu rike da wata dama da su yi kokarin taimakawa jama’arsu. Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bayyana hakan ne lokacin da yake gabatar da jawabinsa, a wajen bude makarantar Lum’ul Hidayati Primary & Islamiyya School, wadda Kachallan Kano Hon. Ahmad Ibrahim Yakasai, ya […]

