NAHCON ta musanta zargin karkatar da kujerun Hajjin 2027
Hukumar Hajji ta Najeriya (NAHCON) ta musanta zargin cewa an karkatar da kujerun Hajjin 2027, inda ta ce babu wata hujja da ke tabbatar da cewa an karya dokokin Saudiyya ko ƙa’idojin hukumar wajen rabon kujerun. Wannan na zuwa ne bayan wata takardar ƙorafi da wasu masu gudanar da aikin Hajji masu zaman kansu suka […]