Farfesa Abdullahi (Pakistan) Ya Zama Shugaban NAHCON
Tinubu ya naɗa Farfesa Abdullahi Sale Pakistan ne bayan ya cire Jalal Arabi da a yanzu ake cigaba da bincikensa.