Naija

Sojoji Da DSS Sun Kashe Yan Bindiga 50 A Jihar Neja

Sojojin Najeriya tare da jami’an tsaron farin kaya (DSS) sun kashe aƙalla ƴan bindiga 50 sannan kuma suka kuɓutar da wasu daga cikin mutanen ake garkuwa da su a ƙaramar hukumar Mariga ta jihar Neja. Jami’an tsaron sun ce sun yi arangama da kusan ƴan bindiga 300 ɗauke makamai a ranar 26 ga Agusta, bayan […]

Read more

Sojoji Sun Halaka Yan Bindiga 95 Tare Da Ceto Mutane 138 A Neja

Dakarun Sojin Najeriya sun kashe gomman ’yan ta’adda a Ƙananan Hukumomin Rijau da Mariga a Jihar Neja. ’Yan ta’addan sun fito ne daga Jihar Zamfara, yayin da suke tafiya a kan babura ɗauke da muggan makamai. Sojoji tare da taimakon jiragen yaƙi na sama sun kai farmaki bayan samun bayanan sirri. Aƙalla ’yan ta’adda 95 […]

Read more

Yar Shekaru 14 Ta Nutse A Kogi A Kokarin Diban Ruwa

  Daga: Safiyanu Haruna Kutama Wata yarinya ‘yar shekara 14 mai suna, Elizabeth Peter, daga unguwar Korokpa, a karamar hukumar Paikoro a jihar Neja ta nutse a kogin Chanchaga , a lokacin da ta ke kokarin diban ruwa. Lamarin ya faru ne a ranar Asabar, inda Elizabeth ta je kogin tare da ’yan uwanta domin […]

Read more