Gwamna Namadi ya dakatar da hadimansa huɗu
Gwamna Umar Namadi na Jihar Jigawa, ya dakatar da wasu hadimansa huɗu daga aiki har sai abin da hali ya yi. Wata sanarwa da Sakataren Gwamnatin Jihar, Malam Bala Ibrahim, ya fitar a ranar Litinin ta ce dakatarwar ta fara aiki nan take. Waɗanda abin ya shafa sun haɗa da Abbas Makama, Babban Mataimaki na […]