Netumbo Nandi Ta Zama Mace Ta Farko Da Zata Jagoranci Shugancin Kasar Namibia
An rantsar da Netumbo Nandi-Ndaitwah a matsayin shugabar ƙasar Namibia, wadda ta kafa tarihin zama mace ta farko da za ta jagoranci ƙasar. Tshohuwar ministar harkokin wajen ƙasar ta kasance jajirtaciyyar ƴar jam’iyyar SWAPO wadda ke mulkin Namibia tun bayan samun ƴancin kai daga Afirka ta Kudu a 1990. Da take magana da BBC, Nandi-Ndaitwah […]