Na Bar Rundunar Sojin Najeriya Cikin Farin Ciki Da Alfahari
Tsohon babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ce ya bar aiki da rundunar sojin ƙasar cikin farin ciki da alfahari. Yayin da yake jawabi a wani ƙwarya-ƙwaryar bikin da aka shirya masa kan bankwana da aikin soji a Abuja, babban birnin ƙasar, Janar Musa ya ce ya yi iya ƙoƙarinsa wajen bauta wa […]










