Kotu Ta Dakatar Da Gangamin Magoya Bayan Wike A Bayelsa
Wata babbar kotu a jihar Bayelsa ta dakatar da magoya bayan Ministan Abuja, Nyesom Wike daga shirya gangamin siyasa da suke shirin yi a jihar. Kotun ta ce a dakata da gudanar da taron har sai ta saurara tare da yanke hukunci. Asali dai an shirya gudanar da taron ne a birnin Yenagoa a ranar […]