Za mu kashe duk wanda ya yi yinƙurin maguɗi a zaɓen 2027 – Omo-Agege
Tsohon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Ovie Omo-Agege, ya yi barazanar kashe duk wanda ya yi yunƙurin tafka maguɗi a zaɓen shekarar 2027. Omo-Agege, wanda ke neman kujerar Sanatan Delta ta Tsakiya a jam’iyyar NDC, ya yi wannan barazanar ne a wani taron siyasa. “Duk wanda ya yi maguɗin zaɓe a ranar zaɓe, za mu kashe […]