NOA ta tabbatar wa ma’aikatanta ci gaba da inganta walwala da ƙwarewa
Darakta Janar na hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA), Mallam Lanre Issa-Onilu, ya tabbatar wa ma’aikatan hukumar cewa inganta walwalarsu da haɓaka ƙwarewarsu na daga cikin manyan abubuwan da gwamnatinsa ta sa a gaba, domin gina ma’aikata masu ƙwazo da nagarta da za su ci gaba da ciyar da manufofin hukumar gaba. Issa-Onilu […]