Matsalar tsaro ce ke gurgunta tattalin arzikin Najeriya – Kalu
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu, ya ce matsalolin tsaro da ake fama da su a sassan Najeriya na hana ƙasar cimma burinta na gina tattalin arziki mai ƙarfi wanda zai inganta rayuwar al’umma. Ya ce sai an ba fannin tsaro muhimmancin da ya kamata idan ana son samun ingantaccen tattalin arziki a Najeriya. […]