Shugaban Senegal ya sanya hannu kan dokar tsananta haramci auren jinsi a ƙasar
Shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya sanya hannu kan sabuwar doka da za ta ninka tsawon hukuncin ɗauri zuwa 10 ga wanda aka samu da alaƙar auren jinsi a ƙasar. Sabuwar dokar, wadda majalisar dokoki ta ƙasa ta amince da ita a ranar 11 ga Maris, 2026, ta sake fasalin gabatar da ƙara yawan […]