Peter Obi

Gwamnatin Tinubu Na Yunƙurin Hana Ni Yin Takara — Peter Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar NDC, Peter Obi ya zargi Gwamnatin Tarayya da ƙulla maƙarƙashiyar hana shi yin takara a zaɓen shekarar 2027. Yayin da yake jawabi a wani shirin horas da shugabanci da Ƙungiyar ‘NextGen Mentorship and Leadership Initiative‘ ta shirya a Jami’ar Madonna da ke Okija a Jihar Anambra ranar Juma’a, Obi ya […]

Read more

Kwankwaso na tattaunawa da jam’iyyun ADC da NDC

Ƙungiyar Kwankwasiyya ta tabbatar da cewa jagoran NNPP kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a Zaɓen 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, na ci gaba da tattaunawa da jam’iyyun ADC da kuma NDC gabanin zaɓen 2027. Mai magana da yawun ƙungiyar, Mansur Kurugu, ya shaida cewa tattaunawar na gudana ne da yiwuwar haɗa ƙarfi tsakanin ɓangarorin siyasar, duk […]

Read more