Babban Labari
Labarai
Malaman turanci 337 sun fara samun horon hadin gwiwa a jihar Jigawa
Gwamnatin Jihar Jigawa tare da haɗin gwiwar Partnership for Learning for All in Nigeria (PLANE) sun ƙaddamar da shirin horas da malamai 337 kan koyar da harshen Ingilishi a makarantun firamare, Shirin ya shafi makarantu 132 da aka zaɓa, inda ake sa ran ɗalibai sama da 30,000 daga ajin firamare ɗaya zuwa uku za su […]

