POTISKUUM

Gwamnatin Yobe ta kammala gina kasuwanni 7 da masana’antu 8, ta shirya garfaɗo da wasu

Gwamnatin Jihar Yobe, ta kammala gina da gyaran kasuwanni bakwai na zamani tare da masana’antun sarrafa iri huɗu, a wani yunƙuri na bunƙasa kasuwanci da samar da ayyukan yi a jihar. Kwamishinan Kasuwanci, Masana’antu, Yawon Buɗe Ido da Ma’adinai na jihar, Kaigama Yusufari, ne ya bayyana hakan yayin taron tattaunawa da manema labarai a Damaturu. […]

Read more