Yan Daba Sun Wawushe Katinan Zabe PVC a Jihar Osun
Wasu da ake zargin yan daba ne sun kai hari ofishin hukumar zabe ta INEC a makarantar Oyinlola DC, Okuku da ke jihar Osun tare da sace katinan zabe. Rahotanni sun ce maharan sun yi harbi a sama tare da tarwatsa jama’ar da ke wurin, kafin su kwashe katinan zabe na dindindin (PVC) dake cikin […]