Babban Labari
Labarai
Yan Najeriya miliyan 141 za su faɗa ƙangin talauci a bana – Rahoto
Aƙalla ’yan Najeriya miliyan 141 ne ake hasashen za su kasance cikin talauci a bana, a cewar wani rahoto da ya yi nazarin tattalin arzikin kasar a 2026. Rahoton, wanda cibiyar tattalin arziki ta PwC ta fitar mai taken: “Juya daidaiton tattalin arziki zuwa ci gaba mai dorewa” ya yi hasashen cewa matakin talauci zai […]

