Babban Labari
Labarai
Yan sanda sun tsare rijistaran kotu da zargin sanya kudin marayu miliyan 35 a Crypto
Ma’aikatar shari’a ta jihar Kano ta tabbatar da kama wani rijistaran kudi na babbar kotun shari’ar musulinci dake zamanta, a Goron Dutse, mai suna Mahmud Sadik, bisa zargin karkatar da kudin marayu naira miliyan talatin da biyar. Babban magatakardar kotunan shari’ar musulinci na jihar Kano, Dr. Abubakar Haruna Khalil, ne ya tabbatar da cafke jami’in […]

