Labarai
Rundunar yan jihar Kano ta kama mutane 3 da zargin fashi da makami da garkuwa da cin zarafin mace a Rogo.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama mutane uku bisa zargin shiga gida ba da izini ba da cin zarafin matar gida da fashi da makami da kuma garkuwa da mutane a ƙaramar hukumar Rogo. Kakakin rundunar, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar 23 […]

