Rundunar yan jihar Kano ta kama mutane 3 da zargin fashi da makami da garkuwa da cin zarafin mace a Rogo.
Rundunar yan jihar Kano sun kama mutane 3 kan fashin da makami da garkuwa da mutane a Rogo. Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama mutane uku bisa zargin shiga gida ba da izini ba da cin zarafin matar gida da fashi da makami da kuma garkuwa da mutane a ƙaramar hukumar Rogo. […]