rowan Sama

Ruwan sama ya mamaye tantinan ‘yan gudun hijira a Gaza

Ruwan sama mai ƙarfi ya mamaye dubban tantuna da mutanen da suka rasa matsugunansu ke zaune a cikinsu a Gaza, yayin da wani jami’in Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce kusan kowa da kowa a yankin na buƙatar agaji. Mazauna yankin sun yi amfani da tukwane da kwanoni wajen kwashe ruwa daga tantunansu da ambaliyar ruwa […]

Read more