Kasashen Ketare
Hukumomin Nijar sun tabbatar da tsare ɗan jarida Moussa Kaka
Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun tabbatar da cewa fitaccen dan jarida Moussa Kaka yana raye kuma yana hannun gwamnati, fiye da wata guda bayan bacewarsa a Yamai, babban birnin kasar. Kaka, mai shekara 66, wanda shi ne babban daraktan gidan talabijin da rediyo na Saraounia kuma tsohon wakilin gidan rediyon RFI, ya bace ne a […]
