Kisan Ruma:- Shaida Ta Tabbatarwa Da Kotu Cewa Sun Taba Zuwa Gidan Marigayiyar Da Wanda Ake Tuhuma.
Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a Farida Rabi’u Danbaffa, ta fara sauraren shaidu kan tuhumar da ake yiwa, Sha’aibu Abdulkadir Chediyar Kuda , da zargin kisan kan wata matar aure mai suna, Ruma Shu’aibu, a ranar 6 ga watan Afrilun 2025. A zaman kotun na ranar Alhamis lauyan gwamnatin jihar Kano kuma mai […]


