Ambaliya ta mamaye wasu sassan Abuja
Mamakon ruwan sama da aka yi a Abuja ya haddasa ambaliyar ruwa a wasu sassan Babban Birnin Tarayya, Abuja lamarin da ya jefa mazauna yankunan cikin halin ƙunci tare da katse zirga-zirga. Daga cikin wuraren da ambaliyar ta fi shafa akwai Wuse 2, musamman titin Adetokunbo Ademola, inda ruwa ya mamaye hanyoyi da muhallai. Bidiyoyi […]