Ana zargin ɓatagari sun yi wa matar aure da ɗanta kisan gilla a Kano
Ana zargin wasu batagarin mutane sun shiga gidan wata matar aure mai suna, Alawiya Nasiru yar shekaru 24 , inda suka yi mata kisan gilla tare da danta mai suna, Ibrahim Khalil ,mai shekaru uku, a unguwar Sabuwar Gandu dake karamar hukumar Kumbotso. Lamarin ya faru ne a ranar juma’a , inda ake zargin sun […]